Loading...
Language: Hausa
Wata rana Annabi (ﷺ) bayan ya sha wani abu a gidan ɗaya daga cikin Sahabbai, ya ce -
اَللَّهُمَّ أَطْعِمْ مَنْ أَطْعَمَنِيْ وَاسْقِ مَنْ سَقَانِيْ (وَأَسْقِ مَنْ أَسْقَانِي)
Allaahumma 'at'im man 'at'amanee wasqi man saqaanee (in another narration: wa asqee man asqaani)
Ya Allah, Ka ciyar da wanda ya ciyar da ni, kuma Ka shayar da wanda ya shayar da ni.
Reference: Muslim: 2055