Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ بَارِكْ لَهُمْ فِي مَا رَزَقْتَهُمْ وَاغْفِرْ لَهُمْ وَارْحَمْهُمْ
Allaahumma baarik lahum feemaa razaqtahum, waghfir lahum warhamhum
Ya Allah, Ka yi musu albarka a cikin abin da Ka azurta su da shi, kuma Ka gafarta musu, kuma Ka yi musu rahama.
Reference: Muslim: 2042