Loading...
Language: Hausa
Anas (RA) ya ruwaito: Wani mutum ya zo yana haki kuma ya shiga layin masu sallah sai ya ce:
اَلْحَمْدُ لِلَّهِ حَمْدًا كَثِيْرًا طَيِّبًا مُبَارَكًا فِيهِ
Alhamdulillaahi hamdan kathiran tayyiban mubaarakan fih
Yabo ya tabbata ga Allah, yabo mai yawa, mai kyau da albarka a cikinsa.
Reference: Muslim: 600