Loading...
Language: Hausa
Annabi (ﷺ) ya ce: Idan mutane suka daina kai-komo, ku rage fita (daga gida), domin Allah Yana watsa wasu daga halittunSa da dare duk wanda Ya so. Ku rufe ƙofa tare da ambaton sunan Allah, domin ƙofar da aka rufe da sunan Allah, Shaiɗan ba ya iya buɗe ta. Sannan ku rufe kwanuka, ku kifa kwanuka (masu zube), kuma ku ɗaure bakin salka.
Reference: Silsila Sahihah: 1518, Bukhari: 3304