Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (ﷺ) ya kasance yana cewa 'Bismillah' yayin hawa abin hawa, sannan ya faɗi sauran addu'ar bayan ya hau:
اَلْحَمْدُ لِلَّهِ، سُبْحَانَ الَّذِي سَخَّرَ لَنَا هَذَا وَمَا كُنَّا لَهُ مُقْرِنِينَ وَإِنَّا إِلَى رَبِّنَا لَمُنْقَلِبُونَ، اَلْحَمْدُ لِلَّهِ، اَلْحَمْدُ لِلَّهِ، اَلْحَمْدُ لِلَّهِ، اَللَّهُ أَكْبَرُ، اَللَّهُ أَكْبَرُ، اَللَّهُ أَكْبَرُ، (لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ) سُبْحَانَكَ، إِنِّي ظَلَمْتُ نَفْسِيْ فَاغْفِرْ لِي فَإِنَّهُ لَا يَغْفِرُ الذُّنُوْبَ إِلَّا أَنْتَ
Alhamdu lillaah. Subhaanal-ladhee sakhkhara lanaa haadhaa wa maa kunnaa lahu muqrineen. Wa 'innaa 'ilaa Rabbinaa lamunqaliboon. Alhamdu lillaah, alhamdu lillaah, alhamdu lillaah, Allahu 'Akbar, Allahu 'Akbar, Allahu 'Akbar, (laa ilaaha illaa 'Anta) subhaanaka 'innee dhalamtu nafsee faghfir lee, fa'innahu laa yaghfirudh-dhunooba 'illaa 'Anta
Godiya ta tabbata ga Allah. Tsarki ya tabbata ga Wanda Ya hore mana wannan, kuma ba mu kasance masu iya rinjayarsa ba. Kuma lallai mu zuwa ga Ubangijinmu masu komawa ne. Godiya ta tabbata ga Allah (sau 3). Allah ne Mafi Girma (sau 3). Tsarki ya tabbata a gare Ka. Ya Allah, na zalunci kaina, Ka gafarta mini, domin babu mai gafarta zunubai sai Kai.
Reference: Sahih. Tirmidhi: 3446