Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (ﷺ) ya ce: Idan kun sayi rakumi, sai ku riƙe tozonsa ku ce:
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ خَيْرَهَا وَخَيْرَ مَا جَبَلْتَهَا عَلَيْهِ وَأَعُوْذُ بِكَ مِنْ شَرِّهَا وَمِنْ شَرِّ مَا جَبَلْتَهَا عَلَيْهِ
Allaahumma 'innee 'as'aluka khayrahaa wa khayra maa jabaltahaa 'alayhi wa 'A'oodhu bika min sharrihaa wamin sharri maa jabaltahaa 'alayhi
Ya Allah, ina roƙonKa alherinta da alherin da Ka halicce ta a kansa, kuma ina neman tsarinKa daga sharrinta da sharrin da Ka halicce ta a kansa.
Reference: Hasan. Abu Dawud: 2160