Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (ﷺ) ya ce, "Idan kuka ji kukan zakara, ku roƙi Allah daga falalarSa domin ya ga mala'ika." Ku ce:
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ مِنْ فَضْلِكَ
Allaahumma innee as’aluka min fadlik
Ya Allah, ina roƙonKa daga falalarKa.
Reference: Bukhari: 3303