Loading...
Language: Hausa
A'isha (RA) ta ce idan guguwa ta tashi, Manzon Allah (ﷺ) ya kasance yana cewa -
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ خَيْرَهَا، وَخَيْرَ مَا فِيهَا، وَخَيْرَ مَا أُرْسِلَتْ بِهِ وَأَعُوْذُ بِكَ مِنْ شَرِّهَا، وَشَرِّ مَا فِيهَا، وَشَرِّ مَا أُرْسِلَتْ بِهِ
Allaahumma 'innee 'as'aluka khayrahaa, wa khayra maa feehaa, wa khayra maa 'ursilat bihi wa A'oodhu bika min sharrihaa, wa sharri maa feehaa, wa sharri maa 'ursilat bihi
Ya Allah, ina roƙonKa alherinta, da alherin da ke cikinta, da alherin da aka aiko ta da shi. Kuma ina neman tsarinKa daga sharrinta, da sharrin da ke cikinta, da sharrin da aka aiko ta da shi.
Reference: Muslim: 899