Loading...
Addu'ar Neman Tsari daga Sharrin Hadari
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ إِنِّي اَعُوذُبِكَ مِنْ شَرِّهَا
Allaahumma inni A‛oodhu bika min sarrihaa
Ya Allah! Ina neman tsarinKa daga sharrinsa.
Reference: Sahih. Abu Dawud: 5099