Loading...
Addu'ar Neman Ruwan Sama Mai Albarka
Language: Hausa
A'isha (RA) ta ce Manzon Allah (ﷺ) ya kasance yana cewa idan ya ga ruwan sama -
اَللَّهُمَّ صَيِّبًا نَافِعًا
Allaahumma sayyiban naafi'an
Ya Allah, (Ka sanya shi) ruwa mai amfani.
Reference: Bukhari: 1032