Loading...
Language: Hausa
Abdullah bin Zubair (RA) ya kasance yana cewa idan ya ji tsawa -
سُبْحَانَ الَّذِي يُسَبِّحُ الرَّعْدُ بِحَمْدِهِ وَالْمَلَائِكَةُ مِنْ خِيْفَتِهِ
Subhaanal-lathee yusabbihur-ra'du bihamdihi wal-malaa'ikatu min kheefatihi
Tsarki ya tabbata ga Wanda tsawa take tasbihi da yabonSa, da kuma mala'iku saboda tsoronSa.
Reference: Sahih. Adabul Mufrad: 560