Loading...
Language: Hausa
An ruwaito daga Jabir bin Abdillah (RA): (Saboda fari) wasu mutane suka zo wurin Annabi (ﷺ) suna kuka. Sai Annabi (ﷺ) ya ce -
اَللَّهُمَّ اسْقِنَا غَيْثًا مُغِيْثًا مَرِيْئًا مَرِيْعًا نَافِعًا غَيْرَ ضَارٍّ عَاجِلًا غَيْرَ آجِلٍ
Allaahumma 'asqinaa ghaythan mugheethan maree-an maree'an, naafi'an ghayra dhaarrin, 'aajilan ghayra 'aajil
Ya Allah, Ka shayar da mu ruwan sama mai taimako, mai daɗi, mai albarka, mai amfani ba mai cutarwa ba, da gaggawa ba tare da ɓata lokaci ba.
Reference: Sahih (Albani). Abu Dawud: 1169