Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (ﷺ) ya kasance yana cewa:
اَللَّهُمَّ اسْقِ عِبَادَكَ، وَبَهَائِمَكَ، وَانْشُرْ رَحْمَتَكَ، وَأَحْيِي بَلَدَكَ الْمَيِّتَ
Allahum-masqi 'ibaadaka, wa bahaa'imaka, wanshur rahmataka, wa 'ahyi baladakal-mayyita
Ya Allah, Ka shayar da bayinKa, da dabbobinKa, kuma Ka watsa rahamarKa, kuma Ka raya matacciyar ƙasarKa.
Reference: Hasan (Albani). Abu Dawud: 1176