Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ حَوَالَيْنَا وَلَا عَلَيْنَا، اَللَّهُمَّ عَلَى الْآكَامِ وَالظِّرَابِ، وَبُطُونِ الْأَوْدِيَةِ، وَمَنَابِتِ الشَّجَرِ
Allaahumma hawaalaynaa wa laa 'alaynaa. Allaahumma 'alal-'aakaami wadh-dhiraabi, wa butoonil-'awdiyati, wa manaabitish-shajar
Ya Allah, (Ka saukar da ruwan) a kewayenmu amma ba a kanmu ba. Ya Allah, (Ka saukar da shi) a kan tuddai da duwatsu, da cikin kwaruruka, da wuraren tsiro bishiyoyi.
Reference: Hasan (Albani). Abu Dawud: 1/218