Loading...
Addu'ar Bakin Mutane (Hassada)
Language: Hausa
Idan ɗayanku ya ga wani abu a wurin ɗan'uwansa, ko a kansa, ko a dukiyarsa wanda ya burge shi, sai ya ce:
بَارَكَ اللَّهُ لَكَ
Barakallahu lak
Allah Ya yi maka albarka.
Reference: Sahih (Albani). Ibn Majah: 3508, 3509