Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ رَبَّ النَّاسِ أَذْهِبِ الْبَأْسَ اِشْفِ وَأَنْتَ الشَّافِي لَا شِفَاءَ إِلاَّ شِفَاؤُكَ شِفَاءً لَا يُغَادِرُ سَقَمًا
Allaahumma Rabban-nas Adhhibil-ba’s, Ishfi wa Antash-Shafi, laa shifa’a illaa shifaa’uka, shifaa’an laa yughadiru saqama
Ya Allah, Ubangijin mutane! Ka tafiyar da cutar da warkar da mara lafiyan, domin Kai ne Mai warkarwa. Babu waraka sai warakarKa; warakar da ba ta barin rashin lafiya a baya.
Reference: Bukhari: 5743