Loading...
Language: Hausa
Suratul Ikhlas
بِسْمِ اللَّـهِ الرَّحْمَـٰنِ الرَّحِيمِ قُلْ هُوَ اللَّـهُ أَحَدٌ ﴿١﴾ اللَّـهُ الصَّمَدُ ﴿٢﴾ لَمْ يَلِدْ وَلَمْ يُولَدْ ﴿٣﴾ وَلَمْ يَكُن لَّهُ كُفُوًا أَحَدٌ ﴿
Bismillaahir-Rahmaanir-Raheem. (1) Qul HuwAllahu 'Ahad. (2) Allahus-Samad. (3) Lam yalid wa lam yoolad. (4) Wa lam yakun lahu kufuwan 'ahad
Da sunan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai. (1) Ka ce, "Shi ne Allah, Mai yawan ɗaya, (2) Allah, Madogara (Wanda ake buƙatarSa, Shi ba Ya buƙatar kowa). (3) Bai haifa ba kuma ba a haife Shi ba, (4) Kuma babu wani da ya kasance tamka a gare Shi."
Reference: Bukhari: 5735