Loading...
Language: Hausa
Wani Sahabi ya rawaito cewa Annabi (SAW) ya ce: "Babu wani Musulmi da zai ziyarci (mara lafiya) Musulmi da safe, face sai mala'iku dubu saba'in sun yi masa salati (addu'a) har zuwa yamma...
Reference: Sahih (Albani). Tirmidhi: 969