Loading...
Falalar Dubiya (Lambun Aljanna)
Language: Hausa
An ruwaito daga Thauban: Manzon Allah (ﷺ) ya ce, "Duk wanda ya tafi dubar mara lafiya, yana cikin lambunan Aljanna ne (har sai ya dawo)."
Reference: Muslim: 2568