Loading...
Language: Hausa
أَذْهِبِ الْبَأْسَ رَبَّ النَّاسِ، وَاشْفِ أَنْتَ الشَّافِي، لَا شِفَاءَ إِلَّا شِفَاؤُكَ، شِفَاءً لَا يُغَادِرُ سَقَمًا
Adhhibil-ba’s Rabban-naas, washfi Antash-Shaafi, laa shifaa’a illaa shifaa’uka, shifaa’an laa yughadiru saqama
Tafiyar da cutar, Ya Ubangijin mutane! Ka warkar domin Kai ne Mai warkarwa. Babu waraka sai warakarKa; warakar da ba ta barin rashin lafiya a baya.
Reference: Bukhari: 5675