Loading...
Language: Hausa
An ruwaito daga A'isha (RA), ta ce, 'Annabi (ﷺ) yana jingine a jikina. Sai na ji shi yana cewa -
اَللَّهُمَّ اغْفِرْ لِي، وَارْحَمْنِي، وَأَلْحِقْنِي بِالرَّفِيقِ الْأَعْلَى
Allahum-maghfir lee warhamnee wa 'alhiqnee bir-rafeeqil-'a'laa
Ya Allah, Ka gafarta mini kuma Ka yi mini rahama, kuma Ka haɗa ni da abokan tafiya mafi ɗaukaka (a Aljanna).
Reference: Sahih (Albani) Sahih Al Jame: 1267