Loading...
Language: Hausa
An ruwaito daga Abu Huraira (RA): Annabi (ﷺ) ya ce: Mutumin da ya ce -
لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ وَاللَّهُ أَكْبَرُ
Laa ilaaha ill-Allahu wAllahu akbar
Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma Allah ne Mafi Girma.
Reference: Sahih (Albani). Tirmidhi: 3430