Loading...
Falalar Faɗin La ilaha illallah
Language: Hausa
An ruwaito daga Mu'azu Bn Jabal (RA): Manzon Allah (ﷺ) ya ce: Wanda kalmarsa ta ƙarshe ta kasance -
لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ
Laa 'ilaaha 'illAllah
Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah.
Reference: Sahih. Abu Dawud: 3116