Loading...
Addu'ar Mai Mutuwa (Talƙini)
Language: Hausa
Manzon Allah (ﷺ) ya ce: Ku karantar da (masu shirin mutuwa) faɗin:
لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ
Laa 'ilaaha 'illAllah
Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah.
Reference: Muslim: 916