Loading...
Language: Hausa
لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ وَاللَّهُ أَكْبَرُ، لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ وَحْدَهُ، لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ وَحْدَهُ لَا شَرِيكَ لَهُ، لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ لَهُ الْمُلْكُ وَلَهُ الْحَمْدُ، لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ وَلَا حَوْلَ وَلَا قُوَّةَ إِلَّا بِاللَّهِ
Laa 'ilaaha 'illAllahu wAllahu 'Akbar, laa 'ilaaha 'illAllahu wahdahu, laa 'ilaaha 'illAllahu wahdahu laa shareeka lahu, laa 'ilaaha 'illAllahu lahul-mulku wa lahul-hamdu, laa 'ilaaha 'illAllahu wa laa hawla wa laa quwwata 'illaa billaah
Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Allah ne Mafi Girma. Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah Shi kaɗai. Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah Shi kaɗai, ba Ya da abokin tarayya. Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, mulki naSa ne kuma godiya taSa ce. Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma babu dabara da babu ƙarfi sai tare da Allah.
Reference: Sahih. Tirmidhi: 3430