Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (ﷺ) ya ce, "Lokacin da Liman ya ce, 'Sami'Allahu liman hamidah' ku ce -
اَللَّهُمَّ رَبَّنَا وَلَكَ الْحَمْدُ
Allaahumma Rabbanaa wa lakal-hamd
Ya Allah, Ubangijinmu kuma yabo ya tabbata a gare Ka. Idan fadin daya daga cikinku ya dace da na mala'iku, za a gafarta masa dukkan zunubansa da suka gabata.
Reference: Bukhari: 796