Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ اغْفِرْ لَهُ وَارْفَعْ دَرَجَتَهُ فِي الْمَهْدِيِّينَ، وَاخْلُفْهُ فِي عَقِبِهِ فِي الْغَابِرِيْنَ، وَاغْفِرْ لَنَا وَلَهُ يَا رَبَّ الْعَالَمِيْنَ، وَافْسَحْ لَهُ فِي قَبْرِهِ، وَنَوِّرْ لَهُ فِيهِ
Allahumm-aghfir lahu [mention the person's name] warfa‛ darajatahu fil-mahdiyyin, wakhlufhu fee ‛aqibihi fil-ghaabireena, waghfir lanaa wa lahu yaa rabbal-‛aalameena, wafsah lahu fee qabrihi wa nawwir lahu feeh
Ya Allah, Ka gafarta wa [Ambaton sunan mamacin] kuma Ka ɗaukaka darajarsa a cikin shiryayyu, kuma Ka zama majibinci ga waɗanda ya bar baya. Ka gafarta mana da shi Ya Ubangijin talikai. Ka yalwata masa kabarinsa kuma Ka haskaka masa shi.
Reference: Muslim: 920