Loading...
Language: Hausa
بِسْمِ اللَّهِ أَرْقِيْكَ مِنْ كُلِّ شَيْءٍ يُؤْذِيْكَ، مِنْ شَرِّ كُلِّ نَفْسٍ أَوْ عَيْنٍ حَاسِدٍ، اَللَّهُ يَشْفِيكْ، بِسْمِ اللَّهِ أَرْقِيْكَ
Bismillaahi arqik, min kulli shay’in yu’dhik, min sharri kulli nafsin aw ‘aynin haasidin. Allahu yashfik, bismillaahi arqik
Da sunan Allah ina maka Ruqya, daga duk wani abin da ke cutar da kai, da sharrin kowace rai ko idon mai hassada. Allah Ya warkar da kai, da sunan Allah ina maka Ruqya.
Reference: Muslim: 2186