Loading...
Language: Hausa
Annabi (ﷺ) ya ce, "Idan kun ga wani abu (mai kyau) a tare da ɗan'uwanku (ko a tare da kanku ko dukiyarku), wanda ya burge ku, to ku yi masa addu'ar albarka."
بَارَكَ اللَّهُ لَكَ
BaarakAllahu lak
Allah Ya yi maka albarka.
Reference: Sahih. Ibn Majah: 3509