Loading...
Language: Hausa
فَلَمَّا أَلْقَوْا قَالَ مُوسَىٰ مَا جِئْتُم بِهِ السِّحْرُ ۖ إِنَّ اللَّـهَ سَيُبْطِلُهُ ۖ إِنَّ اللَّـهَ لَا يُصْلِحُ عَمَلَ الْمُفْسِدِينَ ﴿٨١﴾ وَيُحِقُّ اللَّـهُ الْحَقَّ بِكَلِمَاتِهِ وَلَوْ كَرِهَ الْمُجْرِمُونَ ﴿٨٢﴾
Falammaaa alqaw qaala Moosaa maa ji'tum bihis-sihr; innallaaha sayubtiluh; innallaaha laa yuslihu 'amalal-mufsideen. Wa yuhiqqullaahul-haqqa bikalimaatihee wa law karihal-mujrimoon.
(81) Lokacin da suka jefa, Musa ya ce: "Abin da kuka zo da shi sihiri ne. Lallai Allah zai ɓata shi. Lallai Allah ba Ya gyara aikin masu ɓarna." (82) Kuma Allah Yana tabbatar da gaskiya da kalmominSa, ko da masu laifi sun ƙi.
Reference: Suratul Yunus 10: 81-82