Loading...
Language: Hausa
Wani mutum yana sallah. Ya yi ruku'u, sujada da addu'a bayan tashahhud -
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ بِأَنَّ لَكَ الْحَمْدُ لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ الْمَنَّانُ بَدِيعُ السَّمَاوَاتِ وَالْأَرْضِ يَا ذَا الْجَلَالِ وَالْإِكْرَامِ يَا حَيُّ يَا قَيُّوْمُ
Allaahumma inni as'aluka bi-anna lakal-hamdu, laa ilaaha illaa antal-mannanu badi'us-samawaati wal-ardi, yaa dhal-jalaali wal-ikraam! Yaa hayyu yaa qayyum
Ya Allah, Ina rokon Ka da falalar cewa dukkan yabo ya tabbata a gare Ka, babu abin bautawa sai Kai, Wanda Yake nuna falala da alheri, Mahaliccin Sammai da kasa, Ya Ma'abucin Girma da Daukaka, Ya Rayayye Ya Madawwami.
Reference: Sahih (Albani). Abu Dawud: 1495