Loading...
Language: Hausa
بِسْمِ اللَّـهِ الرَّحْمَـٰنِ الرَّحِيمِ قُلْ أَعُوْذُ بِرَبِّ النَّاسِ ﴿١﴾ مَلِكِ النَّاسِ ﴿٢﴾ إِلَـٰهِ النَّاسِ ﴿٣﴾ مِن شَرِّ الْوَسْوَاسِ الْخَنَّاسِ ﴿٤﴾ الَّذِي يُوَسْوِسُ فِي صُدُورِ النَّاسِ ﴿٥﴾ مِنَ الْجِنَّةِ وَالنَّاسِ ﴿٦﴾
Bismillaahir-Rahmaanir-Raheem. Qul a'oozu bi-Rabbin-naas. Malikin-naas. Ilaahin-naas. Min sharril-waswaasil-khannaas. Allazee yuwaswisu fee sudoorin-naas. Minal-jinnati wannaas.
(1) Ka ce: Ina neman tsari ga Ubangijin mutane. (2) Sarkin mutane. (3) Abin bautar mutane. (4) Daga sharrin mai waswasi mai ɓoyewa (lokacin ambaton Allah). (5) Wanda ke sanya waswasi a cikin zukatan mutane. (6) Daga aljanu da mutane.
Reference: Suratul Nas 114