Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (ﷺ) ya ji wani mutum yana cewa -
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ بِأَنِّي أَشْهَدُ أَنَّكَ اَنْتَ اللَّهُ لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ الْأَحَدُ الصَّمَدُ الَّذِيْ لَمْ يَلِدْ وَلَمْ يُوْلَدْ وَلَمْ يَكُنْ لَهُ كُفُوًا أَحَدٌ
Allaahumma 'innee 'as'aluka bi 'anni 'ash-hadu 'annaka 'AntAllahu laa 'ilaaha 'illaa 'Antal-'Ahadus-Samadul-ladhee lam yalid wa lam yoolad wa lam yakun lahu kufuwan 'Ahad
Ya Allah, Ina rokon Ka, da cewa na shaida cewa Kai ne Allah. Babu abin bautawa sai Kai, Ubangiji Shi Kadai, Wanda bai haifa ba kuma ba a haife Shi ba, kuma babu wani daidai da Shi. Annabi (ﷺ) ya ce: 'Na rantse da Wanda raina yake hannunSa, ya roki Allah da SunanSa Mafi Girma, wanda idan aka kira Shi da shi, Yana amsawa, kuma idan aka roka da shi, Yana bayarwa.'
Reference: Sahih (Albani). Abu Dawud: 1493