Loading...
Language: Hausa
إِذْ يُوحِي رَبُّكَ إِلَى الْمَلَائِكَةِ أَنِّي مَعَكُمْ فَثَبِّتُوا الَّذِينَ آمَنُوا ۚ سَأُلْقِي فِي قُلُوبِ الَّذِينَ كَفَرُوا الرُّعْبَ فَاضْرِبُوا فَوْقَ الْأَعْنَاقِ وَاضْرِبُوا مِنْهُمْ كُلَّ بَنَانٍ ﴿١٢﴾
Iz yoohee Rabbuka ilal-malaaa'ikati annee ma'akum fathabbitul-lazeena aamanoo; sa-ulqee fee quloobil-lazeena kafarur-ru'ba fadriboo fawqal-a'naaqi wadriboo minhum kulla banaan.
(12) (Ka tuna) lokacin da Ubangijinka Ya yi wahayi zuwa ga mala'iku: "Lallai Ina tare da ku, sai ku tabbatar da waɗanda suka yi imani. Zan jefa tsoro a cikin zukatan waɗanda suka kafirta...
Reference: Suratul Anfal 8:12