Loading...
Language: Hausa
وَلَقَدْ جَعَلْنَا فِي السَّمَاءِ بُرُوجًا وَزَيَّنَّاهَا لِلنَّاظِرِينَ ﴿١٦﴾ وَحَفِظْنَاهَا مِن كُلِّ شَيْطَانٍ رَّجِيمٍ ﴿١٧﴾ إِلَّا مَنِ اسْتَرَقَ السَّمْعَ فَأَتْبَعَهُ شِهَابٌ مُّبِينٌ ﴿١٨﴾
Wa laqad ja'alnaa fis-samaaa'i buroojan wa zaiyannaahaa lin-naazireen. Wa hafiznaahaa min kulli shaitaanir-rajeem. Illaa manis-taraqas-sam'a fa-atba'ahoo shihaabum-mubeen.
(16) Kuma haƙiƙa Mun sanya taurari a cikin sama, kuma Mun kawata ta ga masu kallo. (17) Kuma Mun kare ta daga kowane shaiɗan jifaffe (tsinabbe). (18) Sai wanda ya fusgo (labari) da sata, sai wutar yelkewa (tauraro) bayyananniya ta bi shi.
Reference: Suratul Hijr 15: 16-18