Loading...
Language: Hausa
وَأَرَادُوا بِهِ كَيْدًا فَجَعَلْنَاهُمُ الْأَخْسَرِينَ ﴿٧٠﴾
Wa araadoo bihee kaidan faja'alnaahumul-akhsareen.
(70) Kuma sun yi nufin (cutarwa) gare shi (Ibrahim), sai Muka sanya su suka zama mafi asara.
Reference: Suratul Anbiya 21:70