Loading...
Language: Hausa
فَأَرَادُوا بِهِ كَيْدًا فَجَعَلْنَاهُمُ الْأَسْفَلِينَ ﴿٩٨﴾
Fa-araadoo bihee kaidan faja'alnaahumul-asfaleen.
(98) Sukayi nufin (cutarwa) da shi (Ibrahim), sai Muka sanya su suka zama mafi ƙasƙanci.
Reference: Suratul Saffat 37:98