Loading...
Language: Hausa
Annabi (ﷺ) ya ce: Idan dayan ku ya yi alwala kuma ya kyautata ta, sannan ya ce -
أَشْهَدُ أَنْ لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ وَحْدَهُ لَا شَرِيْكَ لَهُ وَأَشْهَدُ أَنَّ مُحَمَّدًا عَبْدُهُ وَرَسُوْلُهُ
Ash-hadu an laa ilaaha ill-Allahu wahdahu laa sharika lahu, wa ash hadu anna Muhammadan ‘abduhu wa Rasooluhu
Na shaida cewa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah Shi kadai, Wanda ba ya da abokin tarayya; kuma na shaida cewa Muhammadu (ﷺ) bawansa ne kuma Manzonsa ne. Za a bude masa kofofin Aljanna takwas; zai shiga (Aljanna) ta kowace kofa da ya ga dama.
Reference: Muslim: 234