Loading...
Language: Hausa
وَيْلٌ لِّكُلِّ أَفَّاكٍ أَثِيمٍ ﴿٧﴾ يَسْمَعُ آيَاتِ اللَّـهِ تُتْلَىٰ عَلَيْهِ ثُمَّ يُصِرُّ مُسْتَكْبِرًا كَأَن لَّمْ يَسْمَعْهَا ۖ فَبَشِّرْهُ بِعَذَابٍ أَلِيمٍ ﴿٨﴾
Wailul-likulli affaakin atheem. Yasma'u aayaatillaahi tutlaa 'alaihi thumma yusirru mustakbiran ka-al-lam yasma'haa fabashshirhu bi-'azaabin aleem.
(7) Bone ya tabbata ga duk mai yawan ƙarya, mai zunubi. (8) Wanda yake jin ayoyin Allah ana karanta masa, sannan ya dage akan girman kai kamar bai ji su ba. To ka yi masa albishir da azaba mai raɗaɗi.
Reference: Suratul Jathiya 45: 7-8