Loading...
Language: Hausa
عَلَى اللَّهِ تَوَكَّلْنَا ۚ رَبَّنَا افْتَحْ بَيْنَنَا وَبَيْنَ قَوْمِنَا بِالْحَقِّ وَأَنتَ خَيْرُ الْفَاتِحِينَ
'Alallaahi tawakkalnaa; Rabbanaftah bainanaa wa baina qawminaa bil-haqqi wa Anta Khairul-Faatiheen.
Ya Ubangijinmu, Ka yi hukunci a tsakaninmu da mutanenmu da gaskiya, kuma Kai ne Mafi alherin masu hukunci.
Reference: Suratul A'raf 7:89