Loading...
Language: Hausa
Annabi (ﷺ) ya ce: Mafi kyawun addu'a ita ce addu'a a ranar 'Arafah. Mafi kyawun addu'a da Annabi (ﷺ) ya karanta ita ce -
لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ وَحْدَهُ لَا شَرِيكَ لَهُ، لَهُ الْمُلْكُ وَلَهُ الْحَمْدُ وَهُوَ عَلَى كُلِّ شَيءٍ قَدِيرٌ
Laa ilaaha ill-Allahu, wahdahu laa shareeka lahu, lahul-mulku wa lahul-hamdu, wa huwa ‛alaa kulli shay’in qadeer
Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Shi kadai, ba Ya da abokin tarayya. Mulki NaSa ne kuma dukkan yabo NaSa ne kuma Shi ne Mai Iko akan komai.
Reference: Hasan (Albani). Tirmidhi: 3585