Loading...
Language: Hausa
رَبِّ ٱلسِّجْنُ أَحَبُّ إِلَىَّ مِمَّا يَدْعُونَنِىٓ إِلَيْهِ ۖ وَإِلَّا تَصْرِفْ عَنِّى كَيْدَهُنَّ أَصْبُ إِلَيْهِنَّ وَأَكُن مِّنَ ٱلْجَٰهِلِينَ
Rabbis-sijnu ahabbu ilaiya mimmaa yad'oonaneee ilaih; wa illaa tasrif 'annee kaidahunna asbu ilaihinna wa akum-minal-jaahileen.
Ya Ubangijina, kurkuku ya fi soyuwa a gare ni fiye da abin da suke kira na zuwa gare shi. Kuma idan ba Ka kawar da kaidinsu daga gare ni ba, zan karkata zuwa gare su kuma in zama daga cikin jahilai.
Reference: Suratul Yusuf 12:33