Loading...
Language: Hausa
رَبِّ اجْعَلْنِي مُقِيمَ الصَّلَاةِ وَمِن ذُرِّيَّتِي ۚ رَبَّنَا وَتَقَبَّلْ دُعَاءِ ﴿٤٠﴾ رَبَّنَا اغْفِرْ لِي وَلِوَالِدَيَّ وَلِلْمُؤْمِنِينَ يَوْمَ يَقُومُ الْحِسَابُ ﴿٤١﴾
Rabbij-'alnee muqeemas-Salaati wa min zurriyyatee Rabbanaa wa taqabbal du'aaa'. Rabbanagh-fir lee wa liwaalidayya wa lil-mu'mineena Yawma yaqoomul-hisaab.
(40) Ya Ubangijina, Ka sanya ni mai tsayar da sallah, da (wasu) daga cikin zuriyata. Ya Ubangijinmu, Ka karɓi addu'ata. (41) Ya Ubangijinmu, Ka gafarta mini da iyayena da muminai ranar da hisabi zai tsaya.
Reference: Suratul Ibrahim 14:40-41