Loading...
Language: Hausa
Wannan ra'ayin yana cikin hadisin mutanen kogo. Domin kuwa kowanensu ya ambaci ɗaya daga cikin ayyukan alherin da ya aikata domin Allah kawai kuma don neman kusanci da Shi. Don haka, yayin da suke roƙon Allah ta hanyar ayyukansu na alheri, Allah Ya amsa musu.
Reference: Bukhari: 2215