Loading...
Language: Hausa
وَلَا تُخْزِنِي يَوْمَ يُبْعَثُونَ ﴿٨٧﴾ يَوْمَ لَا يَنفَعُ مَالٌ وَلَا بَنُونَ ﴿٨٨﴾ إِلَّا مَنْ أَتَى اللَّـهَ بِقَلْبٍ سَلِيمٍ ﴿٨٩﴾
Wa laa tukhzinee Yawma yub'athoon. Yawma laa yanfa'u maalun wa laa banoon. Illaa man atallaaha biqalbin saleem.
(87) Kuma kada Ka tozarta ni ranar da ake tayar da su. (88) Ranar da dukiya da 'ya'ya ba su amfani. (89) Sai wanda ya zo wa Allah da zuciya mai tsarki (kubutacciya).
Reference: Suratul Shu'ara 26:87-89