Loading...
Language: Hausa
رَّبَّنَا عَلَيْكَ تَوَكَّلْنَا وَإِلَيْكَ أَنَبْنَا وَإِلَيْكَ الْمَصِيرُ ﴿٤﴾ رَبَّنَا لَا تَجْعَلْنَا فِتْنَةً لِّلَّذِينَ كَفَرُوا وَاغْفِرْ لَنَا رَبَّنَا ۖ إِنَّكَ أَنتَ الْعَزِيزُ الْحَكِيمُ ﴿٥﴾
Rabbanaa 'alaika tawakkalnaa wa ilaika anabnaa wa ilaikal-maseer. Rabbanaa laa taj'alnaa fitnatal-lillazeena kafaroo waghfir lanaa Rabbanaa innaka Antal-'Azeezul-Hakeem.
(4) Ya Ubangijinmu, gare Ka muka dogara, kuma zuwa gare Ka muka koma, kuma zuwa gare Ka makoma take. (5) Ya Ubangijinmu, kada Ka sanya mu fitina ga waɗanda suka kafirta, kuma Ka gafarta mana. Ya Ubangijinmu, lallai Kai ne Mabuwayi, Mai hikima.
Reference: Suratul Mumtahina 60:4-5