Loading...
Language: Hausa
رَبَّنَا لَا تُزِغْ قُلُوبَنَا بَعْدَ إِذْ هَدَيْتَنَا وَهَبْ لَنَا مِنْ لَّدُنْكَ رَحْمَةً ۚ إِنَّكَ أَنْتَ الْوَهَّابُ
Rabbanaa laa tuzigh quloobanaa ba'da iz hadaitanaa wa hab lanaa mil-ladunka rahmah; innaka Antal-Wahhaab.
Ya Ubangijinmu, kada Ka karkatar da zukatanmu bayan Ka shiryar da mu, kuma Ka ba mu rahama daga gare Ka. Lallai Kai ne Mafi kyautar masu bayarwa.
Reference: Suratul Ali Imran 3:8