Loading...
Language: Hausa
اللَّـهُمَّ مَالِكَ الْمُلْكِ تُؤْتِي الْمُلْكَ مَن تَشَاءُ وَتَنزِعُ الْمُلْكَ مِمَّن تَشَاءُ وَتُعِزُّ مَن تَشَاءُ وَتُذِلُّ مَن تَشَاءُ ۖ بِيَدِكَ الْخَيْرُ ۖ إِنَّكَ عَلَىٰ كُلِّ شَيْءٍ قَدِيرٌ
Allaahumma Maalikul-mulki tu'til-mulka man tashaaa'u wa tanzi'ul-mulka mimman tashaaa'u wa tu'izzu man tashaaa'u wa tuzillu man tashaaa'u biyadikal-khair; innaka 'alaa kulli shai'in Qadeer.
Ka ce: Ya Allah! Mamallakin dukkan mulki. Kana ba da mulki ga wanda Ka so, kuma Kana ƙwace mulki daga wanda Ka so. Kana ɗaukaka wanda Ka so, kuma Kana ƙasƙantar da wanda Ka so. Alheri yana hannunKa... Lallai Kai Mai iko ne akan komai.
Reference: Suratul Ali Imran 3:26