Loading...
Language: Hausa
رَبِّ احْكُم بِالْحَقِّ ۗ وَرَبُّنَا الرَّحْمَـٰنُ الْمُسْتَعَانُ عَلَىٰ مَا تَصِفُونَ
Rabbih-kum bil-haqq; wa Rabbunar-Rahmaanul-Musta'aanu 'alaa maa tasifoon.
Ya Ubangijina, Ka yi hukunci da gaskiya. Kuma Ubangijinmu Shi ne Mai rahama, wanda ake neman taimakonSa akan abin da kuke siffantawa (na ƙarya).
Reference: Suratul Anbiya 21:112