Loading...
Language: Hausa
رَّبِّ أَعُوْذُ بِكَ مِنْ هَمَزَاتِ الشَّيَاطِينِ ﴿٩٧﴾ وَأَعُوْذُ بِكَ رَبِّ أَن يَحْضُرُونِ ﴿٩٨﴾
Rabbi a'oozu bika min hamazaatish-Shayaateen. Wa a'oozu bika Rabbi ay-yahduroon.
(97) Ya Ubangijina, ina neman tsarinKa daga zuga (waswasi) na shaidanu. (98) Kuma ina neman tsarinKa, Ya Ubangijina, daga su halarce ni (a cikin al'amurana).
Reference: Suratul Mu'minun 23:97-98